1 2 3 42 50 / 2096 POSTS

Tallafawa al'umma a kewayen tafkin Chadi

A cewar babban jami'in na Majalisar Dinkin Duniya ma kula da agajin gaggawa, dubabban al'umma ne ke cikin mawuyacin hali amma kuma ana mantawa da...

Ban Ki-moon ya gargadi Sudan ta Kudu

Ya yin da ya ke jawabi a gaban Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki-moon ya yi kira ga hukumomin kasar da su dukufa wajen dawo da za...

Yakin neman zabe a Amirka ya kankama

A Amirka Hillary Clinton ta yi jawabi a rana ta karshe bisa taron jam'iyyar Democrat inda ta karbi ragama na takara wa jam'iyyar a zaben shugaban...

Kotu ta umarci Hissene Habre biyan diya

Wata kotu ta musamman da kungiyar tarayyar Afirka ta kafa, ta umarci tsohon shugaban kasar Chardi Hissene Habre biyan diyar kudi sama da naira mi...

Muhawara kan soke gina alkaryar fim a Kano

A Najeriya, ana ci gaba da tafka muhawara dangane da matakin gwamnatin kasar na soke gina alkaryar fina-finai a Jihar Kano dake arewacin kasar.

Faransa za ta hana masallatai karbar agaji

Gwamnatin kasar Faransa ta bayyana aniyar ta na dakile dukkanin agajin kudade da Masallatan kasar ke samu daga sauran kasashen duniya. Firaminsta...

Harin bam ya ritsa da asibitin Mata a Siriya

Wani harin bam da jiragen yaki suka kai a lardin Idlib da ke arewa maso kudancin Siriya ya tarwatsa wani asibitin mata da kungiyar kula da kanana...

An kashe wasu Indiyawa saboda N75

A kasar Indiya, wani ya datse kan wani dan kasar sannan ya makure matar mutumin har ta mutu a kan bashin rupee 15, kwatankwacin Naira 75 a jihar U...
Zuma ce ta fi kowane kwaro kisa a duniya

Zuma ce ta fi kowane kwaro kisa a duniya

Dabbobi da dama suna amfani da ƙari wajen sanyawa abokan gaba dafi. To amma wata h...

Burina shi ne na zama dan kasuwa — Bilyaminu

Bilyaminu Garba, wani mai sana'ar gwari a Najeriya, ya shaida wa BBC cewa babban burinsa shi ne ya zama dan kasuwa mai zaman kansa.

Mace ta zama shugabar dalibai a jami'ar Sokoto

Zan yi iyakar kokarina don ganin na sauke nauyin dalibai da ke kaina, duk kuwa da cewa mutane da ...

'Yan wasan tseren keke na Kano na yin atisaye

'Yan wasan tseren keke na Kano na yin atisaye, domin tunkarar gasar da aka gayyace su zuwa jihar Nassarawa.

Bulaguron Hassan dan gudun hijira kashi 4

A kashi na hudu na labarin bulaguron Hassan dan gudun hijirar Syria, za a ji yadda ya yi dukkan abokan tafiyarsa suka samu wucewa Birtaniya, amma s...
Me ya sa babu na'urar fassara mafarki?

Me ya sa babu na'urar fassara mafarki?

Mutane suna ta faman tattara bayanai kn mafake-mafarken a jama'a ke yi, shekara...

Akwai barazanar yunwa a Nigeria

Babban jami'in kula da ayyukan jin kai na majalisar dinkin duniya ya yi kashedin cewa bala'in yunwa na iya aukawa wasu sassan Nigeria da k...

HRW: Ana tsare yara bisa yaki da ta'addanci

Kungiyar Human Right Watch ta bayyana cewar yaki da ake yi da Kungiyoyin 'yan ta'adda irinsu Boko haram da IS na sawa ana cin zarafin yara k...

Sojojin Turkiya sun samu mafaka a Girka

Sojojin Turkiya takwas da suka tsere daga kasar lokacin yunkurin juyin mulki, sun samu karin dama ta zama a kasar Girka zuwa lokacin da za a tant...

An sake samun fashewar wani abu a Jamus

An samu fashewar wani abu kusa da cibiyar rijistar 'yan gudun hijira da ke garin Zirndorf kusa da birnin Nuremberg a Arewacin Jihar Bavaria da ke...

Somaliya: Dan siyasa ya kai harin bam

Tsohon dan majalisar dokokin Somaliya ya na cikin mutane biyu da suka kai harin kunar bakin wake kan dakarun kiyaye zaman lafiya na kasashen duni...
1 2 3 42 50 / 2096 POSTS